Kano ce jiha mafi zaman lafiya a Najeriya: Jerin adadin mutanen da aka kashe a 2021

Kano ce jiha mafi zaman lafiya a Najeriya: Jerin adadin mutanen da aka kashe a 2021

Bincike da lissafin TheCableIndex ya nuna cewa jihar Kano ce jiha mafi karancin wadanda aka yiwa kisan gilla a shekarar 2021 da ta kare.

Hakan yasa aka yiwa Kano lakabin jiha mafi zaman lafiya da kwanciyar hankali a shekarar 2021.

Lissafin ya yi la'akari da adadin wadanda aka kashe sakamakon harin Boko Haram, tsagerun yan bindiga, masu garkuwa da mutane, da yan fashi.

TheCable Index ta gano cewa kusan yan Najeriiya 14 ake kashewa kulli yaumin sabanin wadanda ko labarinsu ba'a samu tsakanin Junairu zuwa Disamban 2021.

Ga jerinsu:

Jerin adadin mutanen da aka kashe a 2021
Kano ce jiha mafi zaman lafiya a Najeriya: Jerin adadin mutanen da aka kashe a 2021 Hoto:@TheCableindex
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel