Mutane
Daruruwan mutane sun yi sallar janzar sarkin Gobir, Alhaji Isa Muhammad Bawa a fadarsa da ke Sabon Birni a jihar Sokoto bayan yan bindiga sun hana gawarsa.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya cika da tsananin farin ciki yayin da jami'ar SOAs ta Ingila ta yi masa albishir da zama Dakta, bayan amincewa da bincikensa.
Yan bindiga sun kashe Sarkin Gobir Isa Muhammad Bawa bayan sun yi garkuwa da shi. Mun tattaro muku tarihin sarkin Gobir da tarihin masarautar Gobir da Gobirawa.
An shiga jimami bayan sanar da mutuwar fitacciyar mawakiyar yabo na addinin Kirista a Najeriya, Aduke Ajayi ta yi bankwana da duniya a jiya Litinin.
'Yan hudun da aka haifawa Sodiq Olayode na kara samun tallafi jama'a, inda har yanzu ake mikawa iyayensu tallafin kudi, inda gidauniyar Otedola ta mika masu N5m.
Wata mata mai suna Ella Jeffery ta dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta da hukumar shige da fice da ta kasa bayan yaga fasfon mijinta.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan mutuwar tsohon shugaban CAF Issa Hayatou. Marigayi Issa Hayatou ya rike mukaddashin shugaban FIFA.
Hankalin mahukuntan makarantar Liberty da ke Ikota a jihar Legas da masu amfani da shafukan zumunta ya koma kan tsohuwar makamar makarantar, Folake Olaleye.
Wanda ya kafa kuma dandanlin sada zumunta na Telegram, Pavel Durov, ya ba da labarin yadda ya haifi ‘ya’ya 100 a sassan duniya duk da cewa bai yi aure ba.
Mutane
Samu kari