Mutane
Mubakar Bello ya shiga gasar daukar lokaci mafi tsawo ana karatu a Guinness World Record. Malam MB zai rika rangada karatu zuwa safiyar Juma’a mai zuwa.
A yau Talata ne majalaisar dokoki ta sanar da rasuwar Abubakar Adams Ekene dan majalisa daga jihar Kaduna. Legit ta tattaro muku abubuwa da suka shafi rayuwarsa.
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Olusegun Osobo ya bayyana yadda ya yi mu'amala da tsohon shugaban soji a Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida a 1985.
Mutane sun shiga wani irin yanayi bayan ganin wani bidiyo na wasu tsofaffi mata suna aikin leburanci inda wasu ke tausayawa musu ganin yadda shekarunsu suka ja.
A jiya Talata Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cika shekaru 100 da haihuwa a kalandar Musulunci. Legit ta yi waiwaye kani tarihi da abubuwa na musamman a rayuwarsa.
Fitaccen dan TikTok a Arewacin Najeriya, Al'ameen G-Fresh ya yi martani kan maganganun da Sadiya Haruna ta yi inda ta bankada sirrin aurensu baki daya.
Sayyada Sadiya Haruna, fitacciyar jarumar TikTok, za ta amarce karo na bakwai. Za a daura aurenta a garin Maiduguri dake jihar Borno da Honorabul Babagana Audu.
Rahotanni da muke samu yanzu na nuni da cewa fitaccen jarumin Nollywood, Olu Jacobs ya rigamu gidan gaskiya. Sai dai matarsa Joke Silva ta karyata rahoton.
Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda ya ceto Cif Olusegun Obasanjo daga shan duka a gidan yari a lokacin da Janar Abacha ya daure su a gidan yari a shekarar 1995.
Mutane
Samu kari