Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa dattijon Arewa tilo da ya saura cikin masu fafutukar neman yancin kan Najeriya, Tanko Yakasai bayan cika shekara 100.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa dattijon Arewa tilo da ya saura cikin masu fafutukar neman yancin kan Najeriya, Tanko Yakasai bayan cika shekara 100.
Wata budurwa ta wallafa wani faifan bidiyo inda ta ce babu macen da ke iya ciyarda iyalinta na tsawon wata daya ko fiye da haka ba tare da cin zarafin mijin ba.
Wani bidiyo ya nuna lokacin da wani lakcara ya tsaya a gaban ajin da babu kowa a ciki yana ta zabga karatunsa. Ya ce ko kaɗan ba zai dawo ya maimaita karatun ba
Wani sabon ango dan Najeriya ya nemi saki a kotu kwana biyu bayan an ɗaura masa aure da sabuwar amaryarsa. Amaryar tasa dai ta zabgawa mahaifiyarsa mari ne.
Wani matashi ɗan Najeriya mai soyayya da ƴan mata guda biyu ya roƙi masu amfani da yanar gizo da su ba shi shawara kan wacce zai zaɓa daga cikin ƴan matan nasa.
Wani bidiyon wani dattijo tsohon soja ya sosa zuciyar mutane sosai bayan bayyyanar sa a yanar gizo. Dattijon ya fashe da kuka a cikin lokacin da aka masa kyauta
Bakaniken nan mai halin kirki da ya mayar da N10.8m da aka turo asusun ajiyar na banki a bisa kuskure ya bayyana ko naira nawa aka ba shi a matsayin tukwici.
Wani matashi ɗan Najeriya ya sanya hirar da suka yi da wata budurwa wacce ya so ya ce yana so a Twitter. A cikin hirar budurwar ta cika shi da jerin bukatu.
Wata kyakkyawar budurwa ta koka kan ƙarancin maza masu kulata da take fuskanta a ƙasar waje inda ta ke rayuwa. Ta bayyana cewa ta gaji gida Najeriya za ta dawo.
Wata budurwa ta wallafa wani hoto inda ta nuna abincin da ta yi wa saurayinta amma ya tsere bayan dandana abincin, ta ce ya katange ta ta ko ina a kafar sadarwa
Mutane
Samu kari