Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
Abubuwan da ya kamata ku sani game da Sheikh Khalifa Usman Kusfa "Rigi-Rigi" na Zariya; malamin Tijjaniyya da ya rasu a ranar 2 ga Fabrairu, 2026.
Wani ango ya ɓata rai lokacin da amaryarsa ke ɗaukarsu bidiyo bayan an ɗaura musu aure. A gefe ɗaya kuwa amaryar na ta rera waƙarta tana taka rawa cikin murna.
Wani mutum, Herbert Baitwababo ya maka mai gudanar da rukunin manhajar 'WhatsApp' a Uganda kan zargin cire shi a rukuni wanda suka kirkira don taimakon al'umma.
Tun bayan cire tallafin mai, wasu mazauna birnin Maiduguri sun bayyana yadda suka koma hawa kekuna don rage musu radadin cire tallafin da aka yi a Najeriya.
Wata unguwar zoma Adams Fatimata mai aiki a wani asibitin gunduma a ƙasar Gahana, ta taimakawa wata mata mai juna biyu ta haihu a cikin mota ana cikin gudu.
Wata budurwa ta koka kan yadda aka soke aurenta ana saura sati biyu sakamakon rashin jituwa da ta samu da 'yar uwar mijin da za ta aura a lokacin. Budurwar ta.
Wani matashi wanda ya kasance makaho mai suna Waziri Oluwatomi Ahmed ya bayyana yadda ya samu matsalar makanta lokacin da ya ke tuki, ya bawa makafi shawara.
Wani matashi dan Najeriya ya ta da jijiyoyin wuya bayan gano cewa attajirin makwabcinsa na kwanciya da matarsa, cikin fushi ya bukaci a fito masa da matarsa.
Wata budurwa 'yar Najeriya, Ajibade ta koka kan yadda saurayinta ya tsere ya barta bayan an yanke mata kafa, ta ce a baya ta yi tunanin ta samu mijin aure.
Shahararren dan kasuwa a Najeriya, Ned Nwoko ya wallafa hotunan Sallah da matarsa 'yar Morocco mai suna Laila, Ned shi ne mijin 'yar fim din nan Regina Daniels.
Mutane
Samu kari