Latest
Yayinda yan fafutuka ke zanga-zangar shekara daya da gudanar #EndSARS yau Laraba, hedkwatar tsaro ta bayyana cewa babu mai tunanin da zai sake bari abinda.
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC ta ƙasa, gwamna Mai Mala Buni, ya karbi mataimakin shugaban PDP da wasu jiga-jigai da suka sauya sheka zuwa APC.
'Yan sanda sun yi ram da a kalla mutum biyu da ke zanga-zanga a Lekki tollgate a Legas. Duk da jan kunnen da aka yi wa masu son yi tattakin cika shekara daya.
Sheikh Dahiru Bauchi, ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin jiha da su samo mafita mai dorewa kan matsalolin tsaro da ya addabi kasar nan.
Rahoto ya bayyana cewa, akwai yiyuwar kamfanin Facebook ya sauya sunansa zuwa wani sunan daban saboda wasu dalilai na kasuwanci. Mun tattaro muku rahoto kan hak
Jami'an yan sandan Najeriya a ranar Laraba, 20 ga Oktoba sun damke dan jaridar Legit.ng, Abisola Alawode, a filin tunawa da ranar zanga-zangar EndSARS a Oktoba.
Sojojin kasan Najeriya sun hallaka ‘Yan ta’addan ISWAP da Boko Haram a Borno. Hafsun Sojan kasa, Janar Yahaya ya jinjinawa Sojojin da suka kashe ‘Yan Boko Haram
Hakimin wani gari a jihar Yobe, ya hadu fushin gwamna Buni, yayin da ya narkawa gwamnan ashariya cikin rashin mutumci da girmamawa. Ya karbi takardar kora.
Wata matashiya mai shekaru 20 wacce aka ambata da Asma'u ta yanke jiki ta fadi matacciya inda wasu 10 suka sume a yayin zagayen Maulidi da aka gudanar a Abuja.
Masu zafi
Samu kari