Latest
‘Yan bindiga sun karbi N20m, amma suka nemi kari a hannun iyalin Sarkin Bungudu. Kungiyar Miyetti Allah ta taka rawa wajen fito da Sarkin da aka dauke tun tuni.
Agustan 1998 wasu kwararrun ‘yan siyasa suka kafa jam’iyyar PDP. Jam’iyyar PDP tayi shekaru 16 kan mulki, ta yi shugabanni na kasa 15 daga 1998 zuwa yanzu.
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun afka wurin taro sun harbe sarakuna biyu har lahira sun kuma raunata wasu da dama a jihar Imo kamar yadda yan s
Allah ya yi wa jikar tsohon firimiyan arewa, Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Hajiya Hadiza rasuwa. Ta rasu ne a garin Sokoto bayan fama da gajeruwar rashin l
Matar mai suna Jivunben Rabari wacce ke da shekaru 70 a duniya ta kasance daya daga cikin uwayen da suka samu haihuwarsu ta farko a shekarun tsufa a duniya.
An kera tukunyar ne gida biyu ta yadda mutum zai iya dafa abinci iri biyu a lokaci guda domin saukaka rayuwa musamman a yanzu da ake tsadar abubuwan girki.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da daukar mataki kan ma'aikatan gwamnatin da basu yi allurar rigakafin Korona ba. An sanar da ranar da za hana ma'aikata shiga o
Hukumar jin dadin alhazan Najeriya NAHCON ta bayyana cewa da yardar Ubangiji bana maniyyata a Najeriya zasu samu zuwa kasa mai tsarki don gudanar da aikin Hajji
Sama da 'yan bindiga 50 sojojin Najeriya suka ragargaza har lahira sakamakon luguden wuta ta sama da ta kasa a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
Masu zafi
Samu kari