Latest
Wasu masu zanga-zangar EndSARS sun mamaye titunan babban birni tarayya a ranar Laraba. Sun fara tattaruwa a Unity Fountain da ke Abuja kafin su nufi majalisa.
Ministan yaɗa labarai da al'adu, Alhaji Lai Muhammaed, ya bayyana cew ahar yanzun gwamnatin Najeriya na jiran a kawo mata shaidar kisan da akace sojoji sun yi.
Mahdi Aliyu Gusau, mataimakin gwamnan jihar Zamfara ya bayyana cewa jam’iyyar Peoples Democratic Party, (PDP) ta shirya fafatawa da APC a zaben 2023 a jihar.
Bayyana hotunan tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose dare-dare a kan babur ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani. Kamar tsohon gwamnan ya wallafa h
Yayinda yan fafutuka ke zanga-zangar shekara daya da gudanar #EndSARS yau Laraba, hedkwatar tsaro ta bayyana cewa babu mai tunanin da zai sake bari abinda.
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC ta ƙasa, gwamna Mai Mala Buni, ya karbi mataimakin shugaban PDP da wasu jiga-jigai da suka sauya sheka zuwa APC.
'Yan sanda sun yi ram da a kalla mutum biyu da ke zanga-zanga a Lekki tollgate a Legas. Duk da jan kunnen da aka yi wa masu son yi tattakin cika shekara daya.
Sheikh Dahiru Bauchi, ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin jiha da su samo mafita mai dorewa kan matsalolin tsaro da ya addabi kasar nan.
Rahoto ya bayyana cewa, akwai yiyuwar kamfanin Facebook ya sauya sunansa zuwa wani sunan daban saboda wasu dalilai na kasuwanci. Mun tattaro muku rahoto kan hak
Masu zafi
Samu kari