Latest
Mutum daya ya rasa ransa yayin da motar man fetur ta kamfanin Mege ta yi arangama da wata katuwar tirela ta kamfanin Julius Berger duk a garin Chiromawa, Kano.
Abuja - Kungiyar da'awa ta addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a Wa iqaamatus Sunna JIBWIS za ta bude sabon Masallacin da ta gina a birnin tarayya Abuja.
Ɗaya ɗaga cikin yan takara kuma gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce za su zauna da tsohon mataimakin shugaban ƙasa domin tattauna batutuwa game da 2023
Ministar harkokin jin kai da jin dadin al'umma, Hajiya Sadiya Umar Farouq ta bayyana cewa kimanin yan Najeriya milyan shida da rabi suka nemi zango na uku.
Wani mutumi da ake yiwa zargin ta'addanci ya gudu daga hannun hukuma a jihar Akwa Ibom, hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana. Kakakin hukumar yan sandan jihar
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta samu nasarar kama mutane 99 a karamar hukumar Kazaure da Dutse da ke cikin jihar bisa zargin su da aikata masha’a, Nigerian Tr
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Abdullazez Yari, ya bayyana cewa tsarin shiyya ya saba kundin tsarin mulki a jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Tsohon Hadimin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya fice daga APC. Akwai kusoshin jam’iyyar APC da PDP da suka rike mukamai a Jigawa da suka sauya-sheka zuwa NNPP
Abuja - Domin tabbatar da ba'a samu matsala a taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Shugaba Muhammadu Buhar zai gana da yan takarar yau.
Masu zafi
Samu kari