Latest
Uwargidan shugaban kasa,Aisha Muhammadu Buhari tare da matar ‘dan takarar shugabancin kasa na APC,Remi Tinubu suna yi wata ganawa mai muhimmanci a ranar Lahadi.
Wata yar Najeriya mai suna Kaotharomowumi ta cika da farin ciki bayan tayi amfani da wani dabara kan diyarta kuma abun yayi aiki. Ta daure ta jikin butumbutumi.
Kungiyar manoma, masu sarrafawa da dillalan alkama a Najeriya (NAWFPMAN) ta tabbarwa 'yan Najeriya iya samar da hekta 200,000 na alkama ta hanyar tallafin CBN.
Wata majiya da aka tattara ta bayyana cewa tuni kowa a jam'iyyar PDP ya sa a ransa cewa za'a tasa harkokin Kamfe ko da ba bu gwamna Wike da 'yan tawagarsa.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da hakimin kauyen Iyaka da ke masarautar Gummi ta jihar Zamfara a ranar Lahadi.
A kalla mutum 101 da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ne ake zargin an saki daga gidan yarin Kirikiri dake jihar Legas saboda karbo fasinjojin jirgin kasa.
Mai neman darewa kujera lamba daya a Najeriya karƙashin inuwar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace NNPP ta shirya tsaf zata baiwa mutane mamaki a zaben 2023.
Kusoshin Kiristocin APC sun yi watsi da Bola Tinubu, sun kawo dalilin canza sheka a lokacin da suka hadu da wasu ‘yanuwansu Musulmai daga Abuja da jihohin Arewa
A jiya Ibrahim Magu ya samu lambar yabo na musamman a Abuja. A wajen bikin ne Tsohon Shugaban hukumar EFCC na rikon kwarya ya yi karin haske kan rasa aikinsa.
Masu zafi
Samu kari