Latest
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Borno, Abduu Umar, ya ce mayakan ta'addancinn Boko Haram sun sace mata biyu a kauyen Mairari da ke karamar hukumar Konduga.
Kungiyar nan ta SERAP ta ce duk wani ‘Dan takara sai ya fadawa Duniya abin da yake da shi. Mai neman takara a jam’iyyar SDP ne kurum ya iya bayyana kadarorinsa.
Shugaban masu rinjaye da takwaransa na ɓangaren hamayya shugaban marasa rinjaye sun tabbatar da murabus din su a zaman majalisar dattawan kasa na yau Talata.
Shugaban majalisar dattawaa, Ahmad Lawan, ya jajanta wa abokan aikinsa da suka kasa samun tikitin takara a karkashin jam'iyyun su a zabuksn 2023 masu zuwa.
Idan ka taba aiki na kwana daya a rayuwar ka kuma ka bari, to tabbas watakila ka taba rubuta takardar murabus dinka cikin salon da aka saba dashi a duniya.
Gwamna Dave Umahi ya bukaci al’ummar jihar Ebonyi da su karbi katinsu na zabe sannan su zabi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Tinubu ba Peter Obi ba.
Rahoto daga babbar Sakayariyar jam'iyyar PDP ta ƙasa ya nuna cewa tsayuwa ba ta kare ba, yanzu haka manyan kusoshon jam'iyya sun sa labule kan zaɓo mataimaki.
Wadanda suka sace shugaban kungiyar kirista ta Najeriya, CAN, a karamar hukumar Jos ta Gabas a Jihar Plateau, Rabaran James Angware, sun nemi a biya N50m kafin
Duba ga sanarwar da INEC ta fitar, jam’iyyun siyasa 16 tare da ‘yan takararsu ne za su fafata a zaben gwamnan jihar Ekiti da za a yi a ranar 18 ga watan Yuni.
Masu zafi
Samu kari