Latest
Tsohon shugaban ƙasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya bayyana cewa ba abune mai sauki ba ya yi aure a shekarunsa tun bayan mutuwar matarsa.
Wata kungiya mai zaman kanta a kasar Singapore, Chandler Good Government Index, CGGI ta bayyana jerin kasashen da suka fi shugabannin kwarai a fadin duniya.
Wani sabon bincike ya nuna cewa ya kamata kowani namiji yayi inzali akalla sau 21 a wata domin kariya daga cutar dajin mafitsara da ke yawaita cikin mazaa.
Alhaji Mohammed Alfa Mohammed ya angwance da mata biyu; Adama Ahmad Mohammed da Aisha Ismail Mohammed. An ga kishin daya daga cikin amaren ya tashi a biki.
Kakan mutumin da yafi kowa kudi a nahiyar Afrika, Aliko Dangote, yana daya daga cikin 'yan Najeriya da suka fara amfani da banki bayan da aka bude shi a kasar.
Jaruman fina-finan Hausa sun shahara, ana kuma yawan tambayar asali da kuma yadda rayuwarsu take da kuma ma har yadda ta kasance a can baya kafin fara fim.
A yayin da ake cigaba da yaki da matsalar tsaro, gwamnatin tarayya ta ware N1.35 tiriliyan domin cigaba da yaki da rashin tsaron da ya addabi kasar nan duka.
Akwai 'yan siyasa da kuma iyayen gida wadanda suke da wani irin karfin iko a jihohinsu na juya akalar siyasar jihar tun suna mulki har da yanzu da suka sauka.
Wani faifan bidiyo da ya fito da ke nuna jagoran jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na kasa ya yi yanke jiki ya fadi ya janyo maganganu tsakanin yan Nige
Masu zafi
Samu kari