Latest
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun yi nasarar halaka babban kwamandan Boko Haram mai suna Abu Hassan da wasu mayakansa guda 13 a Mafa, Borno.
Wani kofur na hukumar sojojin Najeriya ya shiga hannu bayan bige wannan babban janar da mota cikin bariki kuma haka yayi sanadiyar mutuwar Birgediya janar.
Dirama ta faru a birnin Jos bayan da aka kammala taron gangamin APC, 'yan jam'iyyar adawa sun yi shara da wanke inda su Tinubu suka taka da sauran jama'ar APC.
Kwamitin limamai da malaman addinin musulunci a Kaduna zata shirya wani taro don tattaunawa da yan takarar gwamna na jam'iyyu a zaben 2023 don sanin manufofinsu
Tsohon gwamnan jihar Edo kuma tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Kwamaret Adams Oshiomhole, yace shugabanci na tare da halayya, ya dace a rika cika alƙawari
Jagoran jam'iyyar APC na ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi jimamin rasuwar ɗan majalisar dokokin jihar Legas, Sobur Olawale, wanda ake ƙira da Omititi.
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta gana dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu don tattauna abubuwan da suka shafi muradan Kirista.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nemi afuwar tsohon shugaban APC na ƙasa kan jayayya da shi a zaɓen gwamnan jihar Edo da ya gabata a watan Satumba, 2020.
Kamfanin gwanjo na Julien’s Auction yayi gwanjon tsofaffin takalman biloniya Steve Job, mai kamfanin Apple. An siya takalman kan N96.6 miliyan a ranar Lahadi.
Masu zafi
Samu kari