Latest
Rahoton kwamitin APC ya ce yan majalisa 192 suna shirin sauya sheka daga jam’iyyar sakamakon rasa tikitin komawa kan kujerunsu a zaben fidda gwanin jam’iyyar.
Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP ne ya lashe zaben kamar yadda rahotanni suka bayyana da sanyin safiyar yau Lahad 17 ga watan Yulin 2022, a jiya Asabar kenan.
Kyawawan hotunan fitacciyar 'yar siyasa kuma tsohuiwar 'yar takarar gwamnan jihar Kogi, Natasha Akpoti, yayin da ta haifa kyakyawan yaro namiji sun bayyana.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ayyana Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP),Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben Osun.
Fitacciyar tsohuwar jarumar masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Rukayya Umar Santa, wacce aka fi sani da Rukayya Dawayya, za ta amarce da Afakallahu.
A yau Asabar, hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta zata gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun yayin da wa'adin zangon gwamna mai ci yanzu Oyetola ya zo ƙarshe.
Mahara sun yi garkuwa da Limaman darikar Katolika guda biyu, Rev. Fr. John Mark Cheitnum da Rev. Fr. Donatus Cleopas, a karamar hukumar Lere ta jihar Kaduna.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya lashe kananan hukumomi 17 cikin 30, yayinda na APC ke da kananan hukumomi 13.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce yan Najeriya za su gode wa Allah idan da sun san wahalar da wasu kasashen Afirka ke sha a yanzu, rahoton Daily Trust. Buhari ya f
Masu zafi
Samu kari