Latest
A zabe mai zuwa da za ayi, za a ji yadda tsohon gwamnan jihar Delta Emmanuel Uduaghan da matarsa, Natasha Akpoti Uduaghan suka kwallafa rai a kujerar Sanata.
Babbar Kotun tarayya ta kori shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Ebonyi daga matsayin ɗan takarar APC a mazaɓar Ezza ta arewa maso yamma a 2023.
Cif Dan Ulasi, mai magana da yawun kwamitin kamfen din Atiku Abubakar a kudu maso gabas ya mayar da martani kan zargin maula da Kenneth Okonkwo ya yi masa.
Ana zargin iyalan Gwamna suna taka rawar gani wajen tafiyar da mulki a Gwamnatin Abdullahi Ganduje, Abba Kabiru Yusuf na NNPP yace zai soke ofishin matar Gwamna
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri ya zargi babban bankin Najeriya CBN da nufin 'azabtar da yan siyasa da dokar ta kayyade adadin kudin da za a iya cira daga banki
Usman Yusuf, tsohon shugaban hukumar NHIS, ya zargi Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC da nuna rashin damuwa da halin da yan kasa ke ciki.
Wasu yan bindiga masu dabbaka dokar zama a gida dole a jihar Imo sun halaka Prince Iheme, yayin Osita Iheme, jarumin Nollywood wanda aka fi sani da Pawpaw.
Tsofaffin zakarun kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles su 27 sun dira jihar Kano domin gangamin yakin neman zaben Tinubu. Amokachi, West, Babayaro da sauransu.
Labarin da yake zuwa mana shi ne 'Yan bindiga sun dauke makwabta har da iyalin wani ‘Dan Majalisa a Zamfara, miyagun sun shiga gidan ‘dan majalisar dokokin jiya
Masu zafi
Samu kari