Latest
Jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya nuna damuwarsa kan sabon bidiyon da yan bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa na Abuja-Kaduna suka saki inda suke zane su.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ta ya fitaccen ɗan siyasa, tsohon gwamnan Nasarawa kuma shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Adamu murnar karin shekara.
Rundunar yan sandan jihar Adamawa sun kama wata matar aure mai shekaru 20 kan zargin dabawa mijinta mai shekaru 38 wuka har lahira sanadiyar sun samun sabani.
Gwamnatin jihar Kano karkashin Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana cewa an haifi jarirai 27,490 a cibiyoyin kiwon lafiya da ke fadin jihar a cikin watanni uku.
Ministan yaɗa labari da al'adu, Alhaji Lai Muhammed, ya musanta ƙanzon kuregen da yan adawa ke yaɗawa cewa Najeriya ya faɗa ramin yaƙi, ya ce an samu tsaro.
Sanata Orji Kalu, bulaliyar majalisar dattawar Najeriya ya ce wasu yan Najeriya na yada jita-jitan cewa 'asirin kudi' ya ke yi saboda motar da ya ke hawa Kalu,
A cikin wani sabon bidiyo da suka saki, tsagerun yan bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa sun yi barazanar yin garkuwa da shugaba Buhari da El-Rufai .
Wani bidiyo mai bada mamaki ya bayyana kuma ya janyo maganganu bayan an ga mijin yaya yana rokon kanwar matarsa da ta kwanta da shi, zai siyaa mata iPhone.
Ƙungiyar ta'addanci a Najeriya da suka ɗauki nauyin kai hari kan jirgin kasa mai aiki a hanyar Kaduna-Abuja sun sake sakin bidiyon mutanen da suka tsare da su.
Masu zafi
Samu kari