Latest
Wata kotun musuluunci a jihar kano ta sanar da ranar da zata yankewa Mallam Abdul-Jabbar Nasiru Kabara Hukunci kan zargin da gwamnatin jihar Kano take masa.
Malam Garba Shehu ya yi martani a kan ikirari da kwamiti da shugaban kasar ya kafa domin ya gudunar da bincike a kan cajin cirewa da ajiyar kudi a asusun banki.
Shugaban ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya faɗa wa jam'iyyar APC cewa haɗin kai ne kaɗai zai kai ta ga nasara a zaɓe mai zuwa, Radda da Jobe sun kai masa ziyara
Wasu tubabbun manyan kwamadojin kungiyar Boko Haram sun bayyana cewa marigayi shugabansu, Abubakar Shekau ya mutu ya bar ‘kwarkwara guda 83 a doron duniya.
Seyi Tinubu, ‘dan Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, ya jagorancin tawagar matasan APC sun ziyarci Buhari a Daura, Katsina.
Cibiyar habaka Shari'a ta nuna adawa da tikitin Musulmi da Musulmi na jam'iyyun siyasa tana mai cewa za ta tabbatar da akidair addinin na yin adalci ga kowa.
Za a ji cewa shehin addinin Musuluncin nan kuma mabiyin mazhabar Shi’a da ke Kaduna, Sheikh Hamza Muhammad Lawal Badikko, ya yi mutuwar fuji'a mai ban mamaki.
Mai taimaka wa shugaban APC kan harkonin da suka shafi kafafen sada zumunta, Malam Muhammed , ya musanta bidiyon da ake yaɗa wa kan Sanata Abdullahi Adamu.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sami gagarumin goyon baya yayin da manyan jiga-jigai da shugabanni a shiyyar arewa maso gabas suka jefar da tafiyat Atiku suka koma
Masu zafi
Samu kari