Latest
Yan sanda sun kama wani Nuhu Umar Usman kan zarginsa da halaka matarsa ta hanyar harbinta da bindigan mafarauta a cikin dare yayin da ya ke tsammanin dansa ne.
Wani matashi dan Najeriya ya shirya gagarumin biki a kauyensa don murnar kera wata mota mai siffar G-Wagon. Jama'a a soshiyal midiya sun jinjinawa kokarinsa.
Jaridar Legit.ng ta gano wasu gwamnonin Nigeria da zasu ci taliyar karshe a lokacin da wa'adin mulkinsu ke kokarin kammala wa'adin mulkinsu na biyu akan kujera
Rundunar yan sandan jihar Kano tayi holen yan daba kimanin su sittin da suke kakarin tada tarzoma a lokacin da dan takarar jam'iyyar APC Bola ke Kamfe a Kano
Wata daliba da ke karatu a jami'ar Bayero da ke kano ta wallafa yadda barayi suka shiga dakin kwanan dalibai mata tare da sace musu wayoyi masu yawan gaske
Aishatu Binani, 'yar takarar kujerar gwamnan jihar Adamawa a karkashin jam'iyyar APC, ta kai wa shugaba Buhari ziyara hara fadarsa da ke Aso Villa a Abujaa.
Mathew Akawu, dan takarar majalisar dokokin jihar Benue, a karkashin jamiyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu yau Jumaa da safe
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC, PCC, tace Shugaba Muhammadu Buhari zai halarci kamfen din Bola Ahmed Tinubu a wasu jihohi 10 nan gaba
Kotun daukaka kara da ke zama a shiyyar Sokoto ta jaddada Daura Lawal-Dare matsayin halastaccen ‘Dan takarar gwamnan jihar Zamfara a jam’iyyar PDP a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari