Latest
Yan watanni bayan komawa bakin aiki biyo bayan garkuwa da fasinjoji da akayi a bara, jirgin kasan Abuja da Kaduna ya yi hadari bayan tasowa da jihar Kaduna.
Phrank Shu'aibu, hadimin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Atiku Abubakar yace, Bola Tinubu na APC ya san ba zai ci zabe ba
Wani matashi mai shekaru 30 da doriya ya lakadawa budurwarsa bakin duka kan hayaniyar da ta hadasu. Dama zaune suke tare duk da basu yi aure ba, amma a lumana.
Hankalin wani ango ya daga ana tsaka da shagalin aurensa da rabin ransa. Wani na daban ya mikawa amarya takarda, ya karanta me ke ciki sannan hankali ya kwanta.
Gabannin zaben shekarnan, yan majalissar wakilan tarayya Nigeria sun bukaci da hukumar da ke kula da jami'oin kasar nan da su bada hutu ko su tsahirta aiyukanta
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola ya zargi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da wasu yan jarida yiwa Nigeria zagon kasa
Gwamna Adeleke na jihar Osun ya magantu kan hukuncin kotun zabe da ta bawa Adegboyega Oyetola nasara yana mai cewa ba a ayi adalci ba kuma zai daukaka kara
Wani matashi ya ba da mamaki yayin da ya yi kokarin sace janaretan kotu a jihar Ogun. Rahoton da muka samo ya bayyana yadda lamarin ya faru da kuma abinda.
Wasu da ake kyautata zaton yan ta'adda ne sun kashe fitaccen malamin addinin kirista a jihar Adamawa, Jerry Hinjari. Yan sandan Adamawa sun tabbatar da kisar.
Masu zafi
Samu kari