Latest
Wank Kwale-Kwale da ya ɗakko masu zuwa wurin bikin Maulidi a yankin karamar hukumar Shagari, jihar Sakkwato, ya kife a ruwa, mutane 15 daga ciki sun rasu .
Idan kuka biyo mu, za ku ji abubuwan da Suka Sa ‘Dan Takaran NNPP ya bambanta da sauran ‘Yan siyasa daga mukaman da ya rike a siyasa da tashinsa gidan sarauta.
Wata shaida mai suna Hajiya Fatima ta sanar da babbar kotu dake zama a Zaria cewa wadanda suka yi garkuwa da ita sun baya N2k kudin mota bayan sun amsa N6m.
Gwamna Samuel Ortom ya ce ba don shi dan PDP bane da babu abun da zai hana shi taimakawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP, Peter Obi, azaben 2023.
Mai neman kujerar shugaban kasa, Peter Obi, ya yi kira da babban murga ga sauran yan takara su haɗa hannu da shi wajen taimaka wa mutanen da ambaliya ta taba.
Hankula sun tashi a shahararriyar kasuwar Alaba International dake yankin Ojo ta jihar Lagas a ranar Laraba, yayin da aka kara tsakanin bata gari da yan kasuwa.
Gwamnatin tarayya ta tanadi karin kudi na musamman na N470bn a kasafin kudin 2023 don karin albashin malaman jami'o'in Najeriya da kudin gyara jami'o'in gaba da
Bayan janye yajin aikin malaman jami'o'i, ABU Zariya ta fitar da sabuwar Kalanda domin komawa aiki ba kama hannun yaro, zaa koma ranar Litinin a mako mai zuwa
Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya taya Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, murnar cika shekaru hamsin cire a duniya.
Masu zafi
Samu kari