Latest
Bidiyo ya nuna yadda wani yaro shiga hannu daidai lokacin da yake barna. Barci ya debe yaron a lokacin da yake tsaka da aikata barnar da ba zai so a kama ba.
Babbar jam'iyya adawa ta ƙasa PDP ta musanta jita-jitar da mutane ke yaɗawa cewa mai neman zama gwamnan Katsina, Yakubu Lado Dan Marke ya janye daga takara.
A Wani Salo na Muna nan Bamu Daina Aiki Ba: Mayaƙan Boko Haram Tsagin ISWAP Sun Sheƙe Masunta 26 A Borno Yayin da Masuntan Suke Aikin Kamun Kifi, 9 Sun Tsira
Rundunar tsaron farin kaya ta DSS ta sanar da yan Najeriya shirin da wasu mutane ke yi na son kawo hargitsi a kasar bayan zaben gwamnoni na 18 ga watan Maris.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kama wasu kayayyakin aikin zabe da kuma katunan PVC masu yawa a wani yankin jihar Legas da ke Kudu maso Yammacin kasa.
Siyasar Kano Sabon Salo: Yayin da ake Tunkarar Zaben Gwamnan Jihar Kano Anya Ba Alamu ne Dake NUNa Cewar Tarihi e Yake Shirin Sake Maimaita Kansa Ba ne Kuwa
Kananan hukumomin 774 sun tashi da Naira Tiriliyan 2 a 2022. Za a ji jihohin da suka tashi da kaso mara yawa sun hada da Bayelsa, Ekiti, Nasarawa da Gombe.
Fasinjoji da dama sun samu raunika a wani haɗarin jirgin ƙasa da mota a jihar Legas. Jirgin ƙasan dai yayi taho mu gama ne da motar wacce take akan titin sa.
Jami'an rundunar sojin Najeriya sun kai samamen kwantan bauta kan mafakar masu garkuwa da mutane a Kuros Riba, sun ceto kwamishinar harkokin mata da aka sace.
Masu zafi
Samu kari