Latest
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas na ya ce jam'iyyar PDP za ta 'gane kurenta' idan jita-jitar da ya ke ji na cewa za a kore shi daga jam'iyyar ya zama gaskiya.
Dakarun sojoji da ke yaki da ta'addanci a arewa maso gabas sun yi yayyafin wuta a kan mayakan Boko Haram a Banki da ke karamar hukumar Bama ta jihar Borno.
Jami'an yan sanda a jihar Anambra sun kama wani Ekenedilichukwu Okeke da wasu abokansa kan kashe matar mahaifinsa, Theresa Okeke, kan kin bashi Naira miliyan 1.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kira ga al'ummar jihar Benue kada su manta da abubuwa; matakin da ya dauka lokacin rikicin Zaki-Biam.
Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na kasa ya yi hasashen cewa Asiwaju Bola Tinubu zai doke Atiku Abubakar a zaben 2023
Kungiyar fulani ta miyetti Allah ta marawa dan takarar jam'iyyar apc baya sabida alkawarin da sukai da shi na kiyaye shigen kiwo da kuma tabbatar da yancin kiwo
Tsohon gwamnan jihar Lagas kuma mai neman kujerar shugabancin kasa a APC, Bola Tinubu ya ce ya daina hawa soshiyal midiya saboda yana cin karo da bacin rai.
Yan sanda sun kama Malam Surajo Madawaki, dagacin kauyen Gobirawa da ke karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina kan zarginsa da kashe wani manomi Yahaya Danbai
Kungiyar kwararrun mata a Zamfara sun nuna cikakken goyon bayansu ga takarar Bola Tinubu na APC da Gwamna Bello Matawalle, sun yi alkawarin basu kuri’u da yawa.
Masu zafi
Samu kari