Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada izinin yiwa ma'aikatan sashen shari'a a Najeriya karin albashin wata. Ministan Shari'a ya sanar da hakan a Port-Harcourt.
Jami'an 'Yan sanda sun bayyana wa kotun da ke sauraron Shari’ar Kisan Ummita da ;dan kasar dan kasar China cewa wanda ake zargin ya kashe ta ne saboda kare.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya ya yi wa gwamnatin Buhari izgili kan adadin mutanen da a halin yanzu suke rayuwa cikin talauci.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Plateau ta yi alkawarin kawowa dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, kuri’u miliyan biyu a babban zaben 2023 mai zuwa.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, yace duk wannan tururin da zumudin mabiya Obi da jam'iyyar LP ba zai kai ko ina ba, nan gaba kaɗan za'a neme su a rasa .
Ana saura kwanaki uku gudanar da zaben fidda gwanin yan takaran shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a watan Mayu, Peter Obi ya fita
Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar, All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, ya yi alkawarin cire tallafin mai yana hawa mulki.
Budurwar ta tunkari wani ma’aikacin banki inda ta bayyana masa cewa lallai shi din yana da kyau sannan ta kuma nemi ya bata lambar wayansa wanda ya aikata.
Wata amarya da bata wuce wata ɗaya ba, Maryam Ɗahiru, zata buya tsohon angonta sadakin da ya buya bayan Kotun Musulunci ta raba Aurensu ta Khul'i a Kaduna.
Masu zafi
Samu kari