Latest
Wani mai garkuwa da mutane ya sheƙa barzahu bayan ya yi ƙoƙatin tserewa dakarun sojoji da ke a shingen bincike a jihar Bauchi, bayan ya yanke jiki ya faɗi.
Godswill Akpabio, sabon shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, ya nemi samun haɗin kan gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, wajen tafiyar da ayyukansu cikin lumana.
Fitacciyar jaruma ƴar TikTok, Saudat Shehu, ta bayyana cewa a shirye ta ke ta daina rawa a TikTok ta samu mijin aure don ta gaji da zama hakanan babi aure.
Masana harkokin siyasa sun bada shawarar a bada shugabancin majalisa ta 10 a bangaren kudu maso gabashin Najeriya domin samun hadin kai a kasa baki daya, sai
Dan majalisa mai bukata ta musamman Bathiya Wesley ya yi nasarar zama kakakin majalisar jihar Adamawa, a karshe ya godewa gwamnan jihar Honarabul Ahmadu Fintiri
Majalisar dokokin jihar Kwara ta sake zaɓar Engr. Yakubu Salihu-Danladi a matsayin kakakinta a karo na biyu. Yakubu matashi ne sharaf mai shekara 38 a duniya.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya rantsar da sabbin kwamishinonun da ya naɗa, ya roki su tashi tsaye a kokarin gwamnatinsa na inganta walwalar talakawa.
Gwamnan Umar Bago Mohammed na jihar Neja ya bayar da tabbacin cewa mata ne za su rike mataimakan shugabannin kananan hukumomi a karkashin gwamnatinsa, inda.
Guiness World Record a karshe ta bayyana Hilda Baci a matsayin wacce ta kafa tarihi bayan ta shafe sa'o'i 93 ta na girki ba tare da hutawa ba a jihar Lagos.
Masu zafi
Samu kari