Latest
Muhammadu Buhari ya ce yin ci-rani ba laifi ba ne, halin da aka samu kai ne ya jawo haka. Mai magana da yawun Shugaban kasa ya fadi haka da aka yi hira da shi.
Rahotanni sun tabbatar da zaɓabɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya zaɓi Sanata Godswill Akpabio da Sanata Barau Jibrin, a matsayin shugaban majalisa ta 10..
Wani mummunan rikici da ya barke a jihar Niger, ya janyo mutane da dama sun raunata, ya yin da dukiyoyi suka salwanta. Fadan ya barke ne tsakanin wasu bangarori
Dole DSS ta yi gaggawar sakin magoya bayan PDP da aka cafke a Adamawa. Alkali Christopher Dominic Mapeo ya yi umarni a sake su, kafin ya daga kararsu zuwa Mayu.
Za a ga bidiyon yadda wata budurwa ta ba wa wani saurayi lambar waya cikin taro ya dauki hankalin kowa, kamar tana tare da wani saurayin daban amma ba a fasa ba
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce karfin halin Atiku Abubakar da Peter Obi suka yi sanadiyyar da Tinubu ya doke su, ya ba Gwamnoni shawara, ya ce a dauki darasi.
A wata wasika da aka aikawa Shugaban kasa, Salihu Lukman ya sanar da ya yi karar APC a kotu, yana zargin Shugaba da Sakataren jam’iyya na kasa sun bijirewa doka
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta cafke shugaban jami'an tsaron gwamnan Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, bisa zargin cin zarafin jami'an zabe da wani babban jami
Wani mutum mai mata hudu ya bayyana yadda ahalinsa suke rayuwa mai ban sha'awaJama'ar kafar sada zumunta sun yi martani mai daukar hankali game da shi a hakan.
Masu zafi
Samu kari