Latest
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya nada sabbin kwamishinoni mutum huɗu ana sauran kwana 20 ya bar ofis. Gwamnan ya sharwarce su da su zage damtse sosai..
A shirye-shiryen barin gidan gwamnati da suke ta yi, uwargidan shugaba Muhammadu Buhari mai barin gado wato Aisha Buhari ta zagaya da matar Tinubu Sanata Olurem
Shugaban Najeriya yana so Sanatoci su sake amince masa ya karbo $800m. Za ayi amfani da bashin da za a karba daga bankin Duniya domin taimakawa miliyoyin mutane
Mutane za su amfana da horaswar hukumar NASENI a kauyen Otuoke. Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya jinjinawa Muhammadu Buhari kan abin da ya yi masu.
Wasu bangarorin sansanin rundunar sojin saman Najeriya da ke birnin tarayya Abuja ya kam da wuta ranar Laraba 10 ga watan Mayu, babu wasu bayanai a hukumance.
Tsohon gwamnan jihar Osun, ya taya gwamna Ademola Adeleke, murnar nasarar da ya samu a kotu. Ya shawarce shi da ya mayar da hankali kan jagoranci mai kyau.
An gano wani yaro dan shekara 14 dan asalin hotoron jihar Kano, wanda ya bata watanni biyu nan baya a wata unguwa a kasar Togo ya na gararamba a gefen titi
An gano wata mata a wani faifan bidiyo na TikTok ta daure kafar danta saboda yadda yake damunta a shago ga barna, ta ce kullum sai ya yi kaca kaca da shagonta.
Wani matashi ya shiga halin ƙaƙanikayi, bayan ya yi asarar mauƙudan kuɗaɗen mahaifiyarsa, da ya sanya a cikin caca. Matashin ya ce yana neman taimako ya tuba.
Masu zafi
Samu kari