Latest
‘Yan fansho da tsofaffin sojojin da su ka dade da ritaya za su samu kudin da za a raba. Gidaje miliyan biyar za su samu N25, 000 a Oktoba, Nuwamba da Disamba.
Tsohon mataimakin kakakin jam'iyyar APC na ƙasa, Timi Frank ya yi aike da saƙo mai muhimmanci ga alƙalan kotun ƙoli da za su saurari shari'ar Atiku da Tinubu.
IIbrahim, dan tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar’adua, ya auri Amira, diyar tsohon Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa, Muhammad Babandede.
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta fara gudanar da bincike bayan kwamishinan jihar ya yi mutuwar bazata a cikin gidansa da ke birnin Maiduguri, babban birnin jihar.
Sanata Shehu Sani, tsohon sanatan da ya wakilci Kaduna ta tsakiya, ya nemi sanin wacce kotu ministar mata za ta kai majalisar ɗinkin duniya ƙara.
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa ta Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya karyata rade-radin cewa shi dan daba ne a baya. Ya ce shi dai ya yi aikin farauta da kuruciya.
Shahararren jarumi a masana’antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya bayyana cewa yana fatan wannan sana’ar tasa ta yi sanadiyyar shigarsa gidan Aljanna.
An samu aukuwar wani hatsarin jirgin ruwa a ƙaramar hukumar Katcha ta jihar Neja. Hatsarin ya yi sanadiyyar rasuwar yaro ɗaya yayin da wasu da dama suka ɓace.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya amince da kwace gidajen da hukumar babban birnin tarayya ta siyarwa mutane amma suka sauya akalar amfaninsu.
Masu zafi
Samu kari