Latest
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata mai siyar da gwanjo ta fashe da kuka bayan ta siya kayayyaki na N250,000 amma ta ga tarkace.
Wani bawan Allah dan kasar China da ya tafi ya bar matarsa da da dan shekara 33 ya dawo rayuwarsu a talauce kuma yana son su bashi wani kaso na cikin gidansu.
Bankin duniya ya amince da bukatar gwamnatin tarayya karkashin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na cin bashin $500m don taimakawa shirin tallafawa rayuwar mata.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, watau Abba Gida-Gida ya ce Kwankwaso jagora ne mai tattare da basira da gogewar shugabanci kuma ya camcanci a masa biyayya.
Fetur zai iya tashi a Najeriya a lokacin da mutane ba su gama farfadowa daga radadin cire tallafi ba. A wurare da-dama lita ta kai N540, kudin ya fara wuce haka
Jarumar fina-finan Najeriya, Mercy Aigbe da mijinta, Adekaz suna kasar Saudiyya a yanzu haka inda suke sauke farali kuma jarumar ta saki zafafan hotunansu.
Tsohon hadimin Nyesom Wike, Marshal Obuzor ya yi kaca-kaca da Atiku Abubakar, ya ce ta kare masa a siyasa shiyasa domin ya na neman mulkin Najeriya tun 1993.
Wata budurwa yar Najeriya ta sharbi kuka a wani bidiyo da ta nada a wurin aiki ta wallafa a shafin TikTok tana cewa ta gaji da aiki a Hadadiyar Daular Larabawa.
Al'ummar Hausawa a karamar hukumar Takum ta jihar Taraba sun koka a kan hare-haren da suke zargin yan kabilar Kuteb suna kaiwa mutanensu ba tare da dalili ba.
Masu zafi
Samu kari