Latest
Zaɓen gwamnan jihar Kogi na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba, ya sanya mamyan ƙabilu uku na jihar na kokawa wajen ganin sun samar da gwamnan jihar.
A wani zabe da Legit ta gudanar a shafin Twitter, akasarin wadanda suka amsa sun yi hasashen Athan Achonu na LP ne zai lashe zaben gwamnan jihar Imo.
Jigon jam'iyyar APC, Francis Okoye, ya nuna ƙwarin gwiwarsa cewa Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, zai yi nasara a zaɓen gwamnan na ranar Asabar, 11 ga Nuwamba.
Za a fahimci yadda kabilanci da rashin hadin-kai zai iya canza labarin takarar Gwamnan Kogi. Yahaya Bello ya zama Gwamna a lokacin da Abubuwar Audu ya rasu a 2015.
Gwamna Sheriff Oborevwori ya ziyarci dattijon ƙasa kuma tsohon sakataren ƙungiyar NUPENG wanda ke kwance ba lafiya a Asibiti. ya yi alƙawarin ba shi kulawa.
A jiya Najeriya da gwamnatin Saudi Arabiya su ka shiga wata yarjejeniyar harkar mai da gas. Hadimin Ministan ya nuna a dalilin haka, za a samu cigaba a harkar.
Kasa da awanni 24 da su ka rage a gudanar da zaben jihar Kogi, shugaban karamar hukumar Lokoja a jihar, Muhammad Danasabe ya riga mu gidan gaskiya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi kira da a tsagaita wuta a yakin da ke wakana tsakanin Falasɗinawa da Isra'ila, ya nemi a bu hanyar masalaha.
A gobe ne za a gudanar da zaben gwamna a jihar Imo da wasu jihohi biyu a Najeriya, hakan yasa muka tattaro muku wasu bayanai kan siyasar jihar Imo.
Masu zafi
Samu kari