Latest
Zaben Imo 2023, duba sunayen tsofaffin gwamnoni yayin da APC, PDP da Labour Party ke shirin fafatawa a zaben gwamnan jihar Kudu maso Gabas a ranar Asabar.
Dino Melaye, dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi mai zuwa, ya lissafa sunayen wasu yan siyasa hudu da ya yi zargin ana shirin kashewa.
Shahararren dan kasuwa a Arewacin Najeriya, Alhaji Aminu Baba-Kusa ya ba da kyautar makeken fili don fadada masallacin Al-Noor da ke birnin Abuja.
A yayin da ake shirin yin zaben gwamna a jihar Kogi a ranar Asabar 11 ga watan Nuwamba, ana fatan Gwamna Yahaya Bello zai mika mulki ga sabon gwamna.
Kotun ɗa'ar ma'aikata ta Najeriya ta yanke hukuncin hana kungiyoyin kwadago na ƙasa NLC da TUC shiga yajin aikin da ta tsara farawa daga ranar 14 ga watan Nuwamba.
Gabannin zaben ranar Asabar, Nuwamba 11, 2023 Gwamna Duoye Diri zai fafata da yan takara 15 a kokarinsa na zarcewa a kan kujerar gwamnan jihar Bayelsa.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bayelsa ta tarwatsa mata ma su zanga-zangar neman cire kwamishinan 'yan sanda a jihar, Tolani Alausa daga mukaminsa kafin zabe.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasashen cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ce za ta lashe zaben Kogi.
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Brass ta jihar Bayelsa sun nuna an samu tashin tashina tsakanin magoya bayan APC da na PDP kan sauke kayayakin zabe.
Masu zafi
Samu kari