Latest
A ranar Laraba, majalisar dattawan Najeriya ta amince da dala biliyan 7.8 da kuma yuro miliyan 100 a matsayin kudin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai ciyo bashi.
Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC ta tura sakon gargadi ga gwamnati kan kame shugabanta, Joe Ajaero, ta ce za ta durkusar da Najeriya da yajin aiki.
Bola Ahmed Tinubu ya halarci taron da ake yi wa mukarrabansa da jami’an gwamnati, a nan ya ce duk wani wanda ba zai iya sauke nauyin ba, ya ajiye aikinsa.
Ministan harkokin birnin tarayya na Abuja, Nyesom Wike ya yi karin haske a kan abin da ya haddasa rigimar siyasar da ake fama da ita a halin yanzu a Ribas.
Rundunar 'yan sanda ta magantu kan dalilin da ya sanya jami'anta suka watsawa Gwamna Fubara borkonon tsohuwa da ruwan zafi a hanyar zuwa majalisar jihar
Rahotanni sun bayyana cewa ana zaman makokin kisan matasa 17 da Boko Haram ta yi a jihar Yobe, wank ya sake tashi da masu zuwa jana'iza, an rasa rayuka 20.
Kotun sauraran kararrakin zabe ta tabbatar da nasarar Sanata Diket Plang na jam'iyyar APC da ke wakiltar Plateau ta Tsakiya, ya yi nasara kan Yohanna na PDP.
Wani mutumi da ya dawo daga gidan yari bayan shekaru 15 ya tambayi dalilin da yasa bai ga kowa ba a dandalin 2go. Bidiyon ya yadu a soshiyal midiya.
Rundunar 'yan sanda ta cafke tare da tsare shugaban matasa da wasu mutane 112 kan zargin kai hari gidan kakakin majalisar dokokin jihar Ribas a ranar Laraba
Masu zafi
Samu kari