Latest
Gwamnatin Bola Tinubu za ta kashe fiye da N4.4bn a kan motoci, sannan za a kashe biliyoyin kudi domin a gyara inda Bola Tinubu da Kashim Shettima su ke kwanciya.
Miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki a ƙaramar hukumar Kachia ta jihar Kaduna ida suka salwantar da ran mutum ɗaya. Ƴan bindigan sun kuma sace mutum 25.
Gwamnonin Jihohin PDP sun jinjinawa kokarin Shugaban kasa Bola Tinubu wajen magance rikicin siyasar da ya kunno tsakanin Nyesom Wike da Gwamnan Ribas.
Majalisar dattawa ta amince da naɗin Zacchaeus Adedejia matsayin sabon shugaban hukumar tattara haraji ta ƙasa (FIRS) bayan Tinubu ya kori magabacinsa.
Shugabannin NNPP da su ka sauya shekar siyasa sun dawo APC mai mulki. Abdullahi Ganduje ya ce Jam'iyyar NNPP ta rasa jagororinta zuwa APC ne saboda Kwankwasiyya.
Femi Fani Kayode ya ce abin da Gumi ya fada game da Nyesom Wike za su hargitsa kasar nan da yaki, sai an taka masa burki. Sadaukin Shinkaffi ya yi wa malamin raddi.
Edwin Clark ya ce Shugaban majalisar dokoki, Rt. Hon. Martins Amaehwule ake so ya zama Gwamna, ya ce Nyesom Wike ya na kokarin canza Gwamna da karfi da yaji.
Shugaba Bola Tinubu ya magantu kan zargin da ake yi wa shugaban ma'aikatan Gwamnatin Tarayya, Femi Gbajabiamila na cin hanci da rashawa a ba da mukamai.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kai samame kusa da kasuwar shanu, ta tsinci gawarwakin mutane sama da 70 a yanayi mara daɗi.
Masu zafi
Samu kari