Latest
Dan takarar jam'iyyar NNPP, Farfesa Sani Yahaya ya garzaya Kotun Koli don kalubalantar shari'ar zaben gwamnan jihar Taraba da ta tabbatar da nasarar PDP.
Tsohon gwamna ya bayyana kadan daga abubuwan da suka ja ya kori Sheka daga jiharsa kuma ya yi nasarar yin hakan ta hanyar taimakon shugaban kasa.
Dan Najeriya ya ce yana da dalilin da yasa ya kone takardunsa na digiri saboda har yanzu bai samu aikin da zai yiwa kansa riga da wando daga su ba.
Ana ci gaba da cece-kuce kan makomar shirin Bola Ahmad Tinubu na ba daliban Najeriya rancen kudin makaranta da za a yi a nan ba da dadewa ba a kasar.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya ce ya gana da shugaban UAE, kuma yana kayautata zaton hakan zai haifar da da mai do ga Najeriya ban ba da dadewa ba.
Kasar Singapore na neman wadanda za su cika fom din aiki a wani yanayi mai ban mamaki da za a biya albashi mai tsoka ga wadanda ke da shirin yinsa.
Wani yaro ya shiga mamaki da figirci bayan ganin yadda dandazon jama'a suka cika filin jirgin saman Najeriya a ziyarar da ya kawo kasar mahaifansa.
Wata matashiyar budurwa ta yada bidiyo da ke nuna lokacin da ta ziyarci kabarin mahaifinta da ya mutu sannan ta nemi ya nuna mata alamar cewa yana sauraronta.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana cewa ya siyar da hannun jarinsa na kamfanin Intels kuma baya da wata alaka yanzu da kamfanin.
Masu zafi
Samu kari