Latest
Jami’an yan sanda sun kama wasu maza biyu kan horar da dan uwansu mai shekaru 35, Mohammed Sani da yunwa har lahira saboda zargin yana da maita a jihar Nasarawa.
Wata babbar kotu da ke zama a Dawaki, a babban birnin tarayya Abuja, ta yanke wa wasu mutane hudu masu daukar nauyin Boko Haram hukuncin dauri a gidan yari.
Auren da ke tsakanin gwamnan jihar Yobe da diyar marigayi Sani Abacha ya zo karshe. Gumsu Sani Abacha ta tabbatar da mutuwar auren na ta da gwamnan.
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Sokoto ta yi watsi da karar tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle inda ta umarci kwace motoci 50 daga gare shi.
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan. ya ce hukumar sojin ƙasa ta Najeriya ta ce ita ta yi kuskuren kai harin bam kan yan Maulidi.
An bai wa hamata iska tsakanin jami'an hukumar DSS da kuma na hukumar NSCDC a cikin asibitin jihar Edo bayan kai jami'in DSS don ba shi kulawar gaggawa.
Jerin jadawalin sunayen da aka fitar, ya nuna cewa an tura wakilai 32 daga hukumar dumamar yanayi ta kasa, sai ma'aikatar muhalli mutum 34, da wasu ministoci.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta yi martani game da harin bam kan masu bikin Maulidi a jihar Kaduna inda ta ce labarin kanzon kurege ne babu gaskiya a cikinsa.
Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin sabuwar kwanturola janar ta hukumar Kwastam tare da mataimakanta guda shida ranar Litinin.
Masu zafi
Samu kari