Latest
Yayin da ake tunkarar zaben gwamna a jihar Edo a 2024, jam'iyyar PDO ta rasa ɗaya daga cikin manyan jiga-jiganta, Mista Idahosa ya koma jam'iyar APC.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta ɗauri damarar maka tsohon gwamnan CBN a gaban kotu kan badakalar sauya Naira.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023, Peter Obi ya kai ziyara ga tsohon gwamnan jihar Jigawa yayin da aka fara jita-jitar zai sauya sheƙa zuwa PDP.
Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattijai, Rufa'i Hanga ya bayyana dalilan da suka sa shi raba likkafani da tukwane ga al'ummar mazabarsa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana shirin tallafawa masu hidimar kasa domin samar da matasa masu sana’akamar yadda Dr. Jamila Ibrahim ta bayyana.
Kwamishinan 'yan sandan Kano ya bayyana cewa daurarru kimanin 400 dake gidan yarin kurmawa a Kano ba su san makomarsu ba. Da yawansu takardar tuhumarsu ta bata.
Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kani, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce ƴan sanda sun yi kokarin raba faɗan da ya kaure tsakanin ƴan daba a Tarauni.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da sababbin kwamishinoni 2 na hukumar kidaya ta ƙasa gabanin fara taron majalisar zartarwa ta ƙasa a Aso Villa
Dakarun sojoji na 'Operation Whirl Punch' sun hallaka wasu hatsabiban 'yan bindiga hudu ciki har da kasurgumin ɗan ta'adda, Dogo Bangaje a jihar Kaduna.
Masu zafi
Samu kari