Latest
Iyalan dalibin jami'ar jihar Ebonyi da ayarin motocin gwamnan jihar Ebonyi suka halaka na neman ayi musu adalci yayin da yan sanda ke yin rufa-rufa.
Fasto Enoch Adejare Adeboye, shugaban cocin RCCG, ya bayyana yadda da kuma lokacin da yake so ya mutu yayin da yake wa’azi da yi wa taron RCCG addu’a.
Sheikh Yabo ya ce kisan masu maulidi a Kaduna ya tabbatar da cewa akwai matsala a sojin Najeriya, inda ya ce ba wannan ne karon farko na irin harin a Arewa ba.
Allah ya yi wa yariman kasar Saudiyya Talal bin Abdulaziz rasuwa a hatsarin jirgin sama, kuma an gudanar da jana'izarsa kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.
An samu ruftawar ramin hakar ma'adanai a jihar Zamfara wanda ya yi sanadiyyar easuwar mutum uku tare da raunata wasu mutum 11. An dai hana hakar ma'adanai a jihar.
Tun daga zuwa taruka a kasashen duniya, tafiye-tafiye da sayen motocin alfarma, gwamnatin Tinubu ta kashe makudan kudade ba tare da la'akari da matsin tattali ba.
Kotun Daukaka Kara ta saka yau Asabar a matsayin ranar raba gardama a shari'ar zaben Sanata Aminu Tambuwal da kuma Aliyu Wamakko duk a cikin jihar Sokoto.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ki yarda ya saki bayanan takardun karatunsa bayan ya fallasa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Yayin da ake tunanin rikici ya fara lafawa a jihar Ondo, kwamishinan makamashi na jihar ya tabbatar da batun da ake na wasu na buga jabun sa hannun Gwamna Rotimi.
Masu zafi
Samu kari