Latest
Babban dan Mamman Nur, wanda ya kafa kungiyar ta'addanci ta ISWAP, Mahmud Mamman Nur Albarnawy, ya mika wuya ga jami’an hukumar NSCDC a Maiduguri, jihar Borno.
Zaratan jami’an hisba a jihar Kano sun cafke wasu matasa guda 20 da ake zargi da aikata badala a wani gidan shakatawa dake titin ring road a jihar.
Akwai yiwuwar gwamnatin tarayya ta samar da kwarya-kwaryan kasafi matukar za ta biya karin albashin ma’aikata da kungiyoyin kwadago ke ta fafutukar a yi.
Dakarun hukumar DSS sun shiga har cikin harabar kotu yayin da ake tsaka da shari'a, sun cafke mutum 2 da ake tuhuma duk da gargaɗin alkali a jihar Ogun.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Labor, Peter Obi ya bayyana dalilan da suka sa ya ziyarci Atiku Abubakar, Bukola Saraki da Sule Lamido.
Wasu ƴan banga sun cafke wani matashi da bam daure a cikinsa yana kokarin tayarwa a garin Dadin Kowa da ke Jos ta Kudu a jihar Plateau a jiya Litinin.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kogi da ke zamanta a Abuja ta kammala sauraron karar da Ajaka ya kalubalanci nasarar Gwamna Ahmed Ododo.
Babbar kotun tarayya ta yankewa wasu 'yan canji 17 da ke Kano hukuncin dauri na watanni shida bisa samun su da laifin yin kasuwanci ba tare da lasisin da ya dace ba
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta kara raba tallafin kayan abinci ga mazauna jihar ba. Ya ce kowa ya koma gona.
Masu zafi
Samu kari