Latest
Da yammacin jiya Juma'a ce aka sanar da rasuwar mahaifiyar babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Abdurrazaka Yahaya Haifan a birnin Tarayya Abuja.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai, ya na ɗab da kafa tarihi inda zai zama dan Arewa na farko da ya samu mukamin sarauta a Ijebu.
Yan sanda sun kama wani mutum bayan ya ki kai wa surukansa sadakin auren diyarsu kamar yadda suka kulla yarjejeniya. Ya kuma nemi su biya kudin da za a kashe a biki.
Shugaban jami'ar FUDMA, Farfesa Armaya’u Hamisu-Bichi, ya sanar da cewa ragowar ɗalibai mata hudu da ke hannun yan bindiga sun shaki iskar yanci.
Kungiyar matasa marasa aikin yi a Najeriya (CUYN) ta yaba da ayyukan da ministar ayyukan jin kai da kawar da fatara, Dr Beta Edu, bayan ta hau kan kujera.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya zargi jam'iyyar PDP da amfani da addini da kuma kabilanci don kawo rudani a jihar kan hukuncin zaben jihar.
Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Najeriya (CDS), Janar Christopher Gwabin Musa, ya sha alwashin gano bakin zaren harin bam da sojojin Najeriya suka kai.
Najeriya na da jami'o'i da dama aka kafa bisa tsarin addinin Musulunci a jihohi daban-daban kuma suna ba da ilimi ga dalibai bisa tsarin addinin Musulunci.
Babban hafsan tsaron Najeriya, CDS Christopher Musa, ya ce duk wanda aka gano yana da laifin a jefa wa mutane Bam a Kaduna zai girbi abinda ya shuka.
Masu zafi
Samu kari