Latest
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP za ta ƙara fuskantar shari'a a gaban kotu kan rashin shirya taron majalisar zartarwa NEC na kasa tun bayan babban zaben 2023.
Arzikin attajirin da ya fi kowa kudi a nahiyar Afirika na ci gaba da karuwa a shekarar 2024. Attajirin ya samu N760bn cikin sa'o'i 24 da suka gabata.
Rahoto ya bayyana cewa rundunar ƴan saɓda ta ƙara tsaurara matakan tsaro a majalisar dokokin Filato yayin da korarrun ƴan majalisa ke neman tada rigima yau.
Gwamnatin jihar Plateau ta sanya dokar hana fita har na tsawon awanni 24 a karamar hukumar Mangu yayin da matsalar tsaro a yankin ke kara kamari.
‘Yan sanda dauke da makamai, a ranar Talata, sun harba barkonon tsohuwa ga ‘yan majalisar dokokin jihar Filato su 16 da kotun daukaka kara ta kora.
Ministar Raya Al'adu ta kasa, Hannatu Musawa ta gana da wasu daga cikin sabbin daraktocin da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada a masana'antar raya al'adu.
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi Allah wadai tare da barranta kanta da kalaman wani darakta a jihar ga Shehu Usman Dan Fodiyo yayin wani taron siyasa a jihar.
Shugaban majalisar dokokin jihar Nasarawa, Ɗanladi Jatau, ya buƙaci yan adawa su haɗa kai da gwamnatin Abdullahi Sule domin ci gaban jihar Nasarawa.
Wani bature matukin jirgin sama ya tabbatar da maganar nan ta cewa so makaho ne yayin da ya je wani kauye a kasar Kenya don zabo matar aure. Sun haihu tare.
Masu zafi
Samu kari