Latest
Babban malamin musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya tunawa matasa alkawarin da suka yi masa. Shehin ya ji labarin Dogecoin amma babu wanda ya tuna da shi.
Babban malamin cocin nan, Primate Ayodele ya bayyana cewa ya zama tilas ga ƴan adawar ƙasar nan su haɗa kai wuri guda idan suna son kayar da Tinubu a 2027.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa ya kamata ƴaƴan APC su rika girmama shugaban jam'iyya na kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu sun gaisa a wani masallaci a Abuja.
Abba Kabir Yusuf zai sa kafar wando daya da masu taba filayen gwamnati. Gwamnan Kano, Abba zai dauki matakin gaggawa kan batun dawo da saida filayen gwamnati.
Sanusi Sa'id Kiru ya rike kwamishina a zamanin APC, ya soki gwamnatin NNPP. Amma an gano NGO na kasashen duniya in suka turo kudi, awon gaba da aka rika yi.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya nuna farin cikinsa kan sauya shekar da 'yan APC har guda 500 da suka yi zuwa jam'iyyar NNPP mai mukin jihar.
Ministar mata a Abuja, Uju Kennedy-Ohanenye ta sake wargaza wani gagarumin taro a Abuja saboda yawan barnar kudi da ake yi a taruka irin haka a birnin.
Gwamna Nasir Idris Ƙauran Gwandu ya ce gwamnatinsa a shirye take ta fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000, ya yiwa ma'aikaya alƙawari.
Masu zafi
Samu kari