Latest
Lauya kuma dan gwagwarmaya, Deji Adeyanju, ya yi gargadin cewa idan hukumar EFCC ba ta yi taka tsan-tsan ba, za ta iya rusa shari'ar Yahaya Bello.
Shugaba Bola Tinubu ya amince ana wahala a Najeriya, amma ya ce daina biyan tallafin fetur shi ne kawai matakin da zai kare Najeriya daga fadawa cikin fatara.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Sanata Adams Oshiomole ya caccaki tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da yaronsa, Gwamna Usman Ododo kan saɓa dokar ƙasa.
Gwamna Siminalayi Fubara, na jihar Ribas ya yi alwashin cewa ba zai mulki jihar ba ta hanyar durkusawa wani ba. Gwamnan na rikici da Nyesom Wike.
Jerin sunayen tsofaffin Gwamnonin da magabatansu suke bincikensu a yau. Mun kawo maku jerin jihohin da ake binciken tsofaffin gwamnonin da suka sauka.
Tsohon kwamishinan 'yan sanda a jihar Anambra da ya yi ritaya ya sha alwashin fafatawa da Alhaji Aliko Dangote a harkokin kasuwanci bayan ajiye aiki.
Gwannatin jihar Katsina ta yi alhinin kisan da 'yan bindiga suka yi wa wani kwamandan sojoji a jihar. Ta bayyana cewa kisan da aka yi masa babban rashi ne ga jihar.
Kungiyar matasan Arewa Consultative Forum (AYCF) ta zargi wasu 'yan siyasa da kokarin kawowa Shugaba Bola Tinubu cikas a zaben 2027 da ake tunkara.
Wasu jami'an tsaro na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun rasa rayukansu bayan 'yan ta'addan ISWAP sun dasa musu bam a jihar Borno. Wasu sun samu raunuka.
Masu zafi
Samu kari