Latest
Wasu ƴan fashin teku sun tare jirgin ruwa mai ɗauke da mutum 20 a kogin Onne ranar Litinin, sun yi masu tatas kana suka yi awon gaba da mutum bakwai ranar Litinin.
Rahotanni sun nuna cewa 'yan ta'adda sun kai wani harin ta'addanci a jihar Kaduna inda suka hallaka mutum biyu tare da yin garkuwa da wasu mutum 18.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta ja kunnen masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa, inji Shugaban hukumar, Ola Olukoyede.
Rundunar 'yan sandan jihar Obdo ta tabbatar da mutuwar mutane biyu da jikkatan daya bayan shan maganin gargajiya. Yanzu haka ana bincike kam lamarin.
Mai ba da shawara kan harkokin shari'a ga jami'yyar APC, Abdulkadir Kana ya fayyace dokar jam'iyyar kan dakatar da Abdullahi Ganduje daga mukaminsa.
Tsohon shugaban kasa, Janar Yakubu Gowon ya bayyana marigayi Umaru Musa Yar'adua a matsayin shugaba mai rikon amana da kuma son gyara Najeriya gaba ɗaya.
Bankin duniya ya kafa wa gwamnatin Najeriya sharadin dawo da harajin sadarwa kafin ba ta bashin dala miliyan 750. Hasashe ya nuna shugaba Tinubu zai amince.
Wani kamfani a jihar Oyo ya gurfanar da ma'aikatansa guda biyu, Ebenezer Olusesi da Ibrahim Adeniyi kan zargin satar biredi guda biyu da kudinsu ya kai N2,600.
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya bayyana cewa wasu aminan da Buhari ya amimce da su sun yi amfani da haka sun ci amanarsa a tsohuwar gwamnati.
Masu zafi
Samu kari