Latest
A wannan labarin za ku ji cewa rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu masu garkuwa da mutane guda biyu da aka yi nasarar cafkewa a Kaduna.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi na Ii ya bayyana cewa a shirye yake ya shiga tsakani domin magance rikicin Fulani a Najeriya, ya ce yana bukatar goyon baya.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta yi martani kan karin kudin man fetir da aka yi a kasar nan. Kungiyar ta ce shugaban kasa Bola Tinubu ya yaudare ta.
Jigon APC a Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yi magana kan hadakar jiga-jigan jam'iyyun adawa kan zaben 2027 inda ya ce Bola Tinubu ne zai sake nasara karo na biyu.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun fusata kan kalaman da ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi. Sun bukaci jami'an tsaro su zama cikin shiri.
Wasu mahara da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe dogaran matar ɗan majalisar dokokin jihar Dleta da direbanta ranar Litinin.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya shawarci kwamishinan 'yan sandan jihar da sauran jami'an rundunar da su guji sanya siyasa a cikin aikinsu.
Fadar shugaban ƙasa ta bakin Bayo Onanuga ta ƙara nanata cewa duk wani surutu da ake cewa tallafin man fetur nan nan ba gaskiya ba ne, domin ya zama tarihi.
Kungiyar NUF ta yi kira ga jam'iyyar PDP da ta hukunta ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike. Kungiyar ta ce kalaman Wike rashin ɗa'a.
Masu zafi
Samu kari