Latest
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya buƙaci ƴan uwa da abokanan arziki su taimakawa waɗanda harin masallaci ya shafa a jihar.
Mawakin da ya fi kowa kudi a Najeriya, Ayodeji Ibrahim Balogun da aka fi sani da Wizkid ya tara makudan kudi da yawansu ya kai N44.6bn a shekarar 2024.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Alhaji Yayale Ahmed da tsohon gwamnan Zamfara, Aliyu Shinkafi mukamai a Jami'o'i.
Wata kungiya a jihar Neja ta bayyana halin da matan da yan bindiga suka kashe mazajensu suka shiga a kauyuka sama da 80 a karamar hukumar Mariga ta jihar Neja.
Yadda kamfanin AEDC ya kawowa wani mutumin Abuja takardar shan wutan N47m. Muhammad Jameel ya bada labarin mutumin da ya sha kudin wutar lantarkin N47m.
Hukumar FMDQ ta fitar da wani rahoto inda ta ce darajar Naira ta sake farfaɗowa da kusan karin N100 a ranar Juma'a idan aka kwatanta da ranar Alhamis.
Wata kungiyar magoya bayan APC ta jaddada cewa duk wani ƙawance da haɗa kai da ƴan siyasa ke shirin yi, ba za su iya kawar da Tinubu ba a babban zaɓen 2027.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ba da tallafin kudi $100 ga maniyyatan jihar 2,682 da za su tashi zuwa Saudiyya domin rage musu dawainiya.
Gwamna Seyi Makinde ya amince da ɗaukar malaman makaranta 7,000 da ma'aikata 100 a makarantun naƙasassu domin ingantar harkar neman ilimi a jihar Oyo.
Masu zafi
Samu kari