Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan yakin kasarsa da Iran. Trump ya bayyana cewa Amurka za ta samu cikakkiyar nasara kan kasar Iran.
An samu rahoton hallaka wani mawaki dan asalin Najeriya a kasar Burtaniya. Mark Yinka Orabiyi wanda aka fi sani da Talay Riley, ya mutu ne bayan caka masa wuka.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, na tattaunawa domin komawa jam'iyyar ADC. Nasiru Gawuna na son samun tikitin takara.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya halarci wasan karshe na gasar NBA. Sai dai, an yi wa shugaban kasar ihu a wajen wasan da aka yi a New York.
Wani jirgin yakin Amurka ya rikito daga sararin samaniya a kusa da mashigar Hormuz. An samu nasarar ceto mutanen da ke cikinsa bayan ya rikito daga sama.
An samu aukuwar hatsarin jirgin kasa a kan hanyar Warri zuwa Itakpe. Hukumar kula da sufurin jiragen kasa ta Najeriya (NRC), ta tabbatar da aukuwar hatsarin.
Tsohon hadimin marigayi Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya ba da shawara ga madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya fice daga jam'iyyar NDC.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar shugaban kasa na NDC a zaben shekarar 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar ficewa daga jam'iyyar.
Gwamnatin tarayya ta hannun ma'aikatar kudi ta fara biyan 'yan kwangila na cikin gida basussukan da suka dade suna jira. An biya 'yan kwangila sama da 1,000.
Sharif Lawal
Samu kari