Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara a yakin da suke yi da 'yan ta'adda masu tayar da kayar baya. Sojojin sun kashe wani babban kwamandan ISWAP.
Tsohon Ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya yi magana kan matsalar rashin tsaro da cin hanci. Adebayo ya bayyana abin da ya hana Bubari magance matsalolin.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke wani gawurtaccen dan daba da aka dade ana nema ruwa a jallo. An cafke 'yan kungiyarsa.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya raba gardama kan jita-jitar sauke Muhammadu Sanusi II daga kujera. Ya bayyana wanda zai ci gaba da zama sarki.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makami sun sake kai wani harin ta'addanci a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun kashe sojoji da fararen hula yayin harin da suka kai.
Gwamnan jihar Bauchi ya amince da tsarin sanya limamai da fastoci samun alawsu duk wata. Gwamnati za ta rika biyansu ba tare da nuna bambanci ba.
Wata babbar kotun jihar Oyo da ke birnin Ibadan ta soke babban taron PDP da aka gudanar. Kotun ta hana shugabannin da aka zaba ayyana kansu a matsayin shugabanni.
'Yan ta'addan kungiyar ISWAP sun sake kai hari kan wani sansanin sojoji a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun yi amfani da jirage marasa matuka wajen kai harin.
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da cewa an yi yunkurin kifar da gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. An samu bayanai kan sojan da ya jagoranci shirin.
Sharif Lawal
Samu kari