Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Jam'iyyar APC ta kasa ta sanar da nadin Abubakar Kyari a matsayin sabon shugaban riko na jam'iyyar. Hakan ya biyo bayan murabus da Abdullahi Adamu ya yi daga.
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax ta farko da aka samu a Suleja da ke jihar Neja. Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin da kasashen da.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya shawarci shugabannin kasashen Afrika da su kare arzikin kasashensu daga irin wawason da kasashen Turai suka yi musu a.
Shugaba Bola Tinubu na dab da sanya hannu kan kudurin da ke neman kara mafi karancin albashin ma'aikatan Najeriya zuwa naira 200,000. Hakan dai na zuwa ne.
Fitacciyar jarumar nan ta masana'antar shirya finafinan Hausa wato Kannywood mai suna Maimunatu Abubakar, wacce aka fi sani da Momee Gombe ta bayyana cewa.
Masu garkuwa da mutane da suka yi basaja a matsayin marasa lafiya sun dauke wata babbar likita a Calabar babban birnin jihar Kuros Riba. Jami'an 'yan sandan.
Magana kan motoci masu karancin shan man fetur da wani dan Najeriya ya yi a shafinsa na Tuwita ta ja hankulan mutane da dama saboda halin da ake ciki na tsadar.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja babban birnini tarayyar Najeriya, ta umarci jami'an DSS, da su gaggauta sakin Godwin Emefiele daga wurinsu.
Likitoci a ƙasar Isra'ila sun yi nasarar ceto wani yaro Suleiman Hassan, mai kimanin shekaru 12, ɗan asalin ƙasar Falasɗin, bayan rabuwa biyu da kansa ya kusa.
Deen Dabai
Samu kari