Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Wata budurwa 'yar Najeriya da ta koma da zama a kasar Amurka ta yanke shawarar dawowa Najeriya domin tafiya da saurayinta zuwa can sakmakon rashin samun namiji.
Gwamna Abba Gida Gida na jihar Kano, ya bayyana cewa ba ya nadama kan ayyuka na rusau da suke gudana a jihar Kano. Kakakin gwamnatin jihar, Sunusi Dawakin Tofa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya nemi izinin Majalisar Dattawan Najeriya wajen ciyo bashin dala miliyan 800 daga bankin duniya. A cikin wata takarda Tinubu.
Hukumar sufurin jiragen sama ta Najeriya (NCAA), ta sanar da dakatar da kamfanin jiragen sama Max Air, daga gudanar da harkokin sufurin a cikin gida Najeriya.
Wani miji da matarsa sun fada komar hukumar 'yan sandan jihar Yobe bayan zamba cikin aminci da suka aikata ta hanyar basajar shiga Musulunci, inda suka daukewa.
An samu wata 'yar karamar dirama a zauren Majalisar Wakilan Najeriya yayin da wani daga cikin mambobin majalisar ya shigo zauren cikin shigar da ta saba ka'ida.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago Mohammed ya ce bayar da tallafin karatu ka iya shafar ingancin ilimi a jihar. Ya yi wannan bayanin ne a lokacin da mahukuntan.
Shugaban Jami'ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zaria, Farfesa Kabiru Bala ya bayyana rashin jin dadinsa dangane da yadda wasu malaman jami'o'i ke saka kansu cikin.
Hasashe kan shari'a tsakanin Tinubu, Atiku da Peter Obi ya janyowa dan rajin kare hakkin bil'adama, kuma mai sharhi kan harkokin siyasa Adeyanju Deji a shafins.
Deen Dabai
Samu kari