Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Fitaccen faston Najeriya, Primate Elijah Ayodele ya bayyana cewa farashin shinkafa yar waje zai kai N80,000 kan kowani buhu a cikin shekarar 2024.
A ranar Asabar, 23 ga watan Disamba ne jama'a suka shaida daurin aure tsakanin Mustapha Sani Abacha da kyakkyawar amaryarsa, Safa Tijjani Saleh Geidam.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya karyata batun kasancewa da hannu a zargin cire kudi dala miliyan 6.3 daga CBN ba bisa ka’ida ba.
Yar fafutuka a Najeriya, Aisha Yesufu, ta shawarci yan mata da su furtawa saurayi cewa suna sonsa da zaran sun ji ya kwanta masu ba wai su tsaya jira ba.
Wata babbar fasto a majami’ar Transformation World Ministries, Francisca Emmanuel, ta ce yana cikin littafi mutum ya zama matsafi maimakon dukufa ga addu’a.
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta bayyana cewa ba za a ayyana Najeriya a matsayin matalauciyar kasa ba duk da irin matsalolin da ta ke fuskanta.
Tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Babangida ya bayyana cewa ya yi iya bakin kokarinsa a lokacin da yake kan karagar mulki tare da yi abokai a fadin Najeriya.
A ranar Asabar, 23 ga watan Disamba ne aka daura auren Mustapha Sani Abacha, dan tsohon shugaban kasa Sani Abacha da amaryarsa, Safa Tijjani Saleh Geidam.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), reshen jihar Zamfara ta bukaci hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta ba Gwamna Dauda Lawal hakuri.
Aisha Musa
Samu kari