Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa baya tunanin akwai wani mutum da ya cancanci darewa kan kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari sama da shi.
Majalisar wakilai ta yi kira ga hukumomin da suka dace da su tabbatar da ganin an yi bincike a kan lamarin kisan Hanifa Abubakar da kamo duk wanda ke da hannu.
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jigon jam’iyyar APC kuma tsohon Shugaban karamar hukumar Ilemeje da ke jihar Ekiti, Prince Bamgboye Adegoroye da wasu mutane.
Yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwan kananan hukumomin Paikoro da Mariga inda suka kashe mutane da dama ciki harda sojoji 3 a tsakanin Lahadi da Litinin.
Yan sanda sun gayyaci wani mai wa'azi a Instagram, Solomon, wanda aka fi sani da Oba Solomon, don ya amsa tambayoyi bayan ya yi hasashen faduwar Tinubu a 2023.
Kungiyar CAN a jihohin arewa 19 da Abuja ta ce sam bata tsayar da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi a matsayin dan takarar da zata marawa baya a zaben 2023 ba.
Shahararren jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya magantu a kan rahotannin cewa wata kotu ta bayar da umurnin kamo mata shi inda yace shi bai ga sammaci ba.
Tsohon sanata wanda ya wakilci yankin Bayelsa ta gabas, Ben Murray-Bruce, ya bayyana cewa mahaifiyarsa, Madam Margaret Murray Bruce ta amsa kira a safiyar yau.
Babban jigon jam'iyyar Progressives Congress (APC), Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewa kasancewarsa gwamnan jihar Imo bai kara masa komai ba sai talauci.
Aisha Musa
Samu kari